fbpx
Thursday, March 28, 2024

Amin Yusuf Gwamna

Sunana Amina Yusuf Gwamna Shugaba Kungiya Mace ta Musamman da ke kokari inganta rayuwar Mata da kanana Yara. Marubuciya litattafai hausa. Kuma Shugaba Makarantu Abu-Nusaiba Da ke Ring road, kano.

Yadda Ake Faɗar Ina Ƙaunar ki/Ka A Soyayya.

Faɗa wa kogin soyayya abu ne mai sauƙi. Haka ma faɗa wa masoyi ko masoyiya, ina son ka/ki, bai da wahala. Sai dai yakan...

Yadda Za Ki Ratsa Yatsunki Cikin Na Mai Gidanki

Hannayenmu na da amfani wajen abubuwa da yawa Mace ta ɗabi'antu da rike hannu mijinta na maganin matsaloli da dama. Kuma na sawa soyayyarta ta...

Yadda Za Ka Burge Matarka Ta Zama Masoyiyarka

Kowanne namiji yana tsananin son ya zama shi ne yake burge matarsa. Domin haka ne zai sa ya taka Babban Matsayi, Ta zama dukkan ƙoƙarinta...

Yadda Za Ka Riƙe Hannun Matarka Na Lallashi

Haɗa hannun Ma'aurata na da tasiri wajen sasanta rigima. Maza da yawa na jin nauyin bai wa matansu haƙuri. To ga wani salon rarrashi, Za...

Yadda Ake Sai Da Safe A Shimfiɗa

Shimfiɗar ma'aurata wuri ne da za su kwanta har gari ya waye, Saboda haka akwai buƙatar ya zama an gyara ta tsaf. Kuma ba...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×