fbpx
Thursday, April 18, 2024

Manufar wikiHausa ita ce yaɗa ilimin yadda ake yin komai cikin harshen Hausa a sauƙaƙe ta hanyar rubuce-rubuce da hotuna da bidiyoyi da kuma sautuka domin Hausawa da dukkanin masu sha’awar harshen Hausa. Kafar ta mayar da hankali kan harshe da adabi da al’adun Hausawa, har ma da ilimin zamani. Bayan haka, shafin ya ba da damar aika tambaya kai tsaye. Ma’aikatanmu za su nazarci waɗannan tambayoyi tare da ba da amsoshinsu cikin lokaci.

Za a iya taimakawa da ilimin da ake da shi ko wanne iri ne ta hanyar danna wannan koren rubutun ko shafinmu na TAIMAKE MU.

wikiHausa insakulofidiya ce (kundin ilimi) da ta tattaro ilimin ɓangarori da dama wanda suka shafi dukkanin ɓangarorin rayuwar ɗan’adam. Ba manufarta ba ne tallata wata haja ta wata aƙidar siyasa ko rayuwa. Sannan, ba huruminta ba ne tallace-tallacen rayuwa da kuma kayan kasuwanci ko bakuma labaran yau da kullum ba.

wikiHausa ta kowa ce. Kowa zai iya taimakawa da ilimi ko gyara. Bugu da ƙari, kowa na iya amfani da wannan kafa.

×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×