fbpx
Sunday, March 24, 2024
Gida Liƙau(tags) Ilimin lafiya

liƙawa: ilimin lafiya

Matakin Kariya Kafin Samun Ciki (Preconceptional care)

0
Wannan wasu matakan kariya ne da mace da take da shirin ɗaukar ciki ya kamata ta samu tun kafin samun cikin, domin samun cikarkiyar...

Ciwun Sanyi (TOILETS INFECTION)

1
Ciwun Sanyi wato (Toilets Infection) Mutane Kan yi Ma Wasu Cututtuka Da Suna Toilet Infect A Al'adance, A Sani cewa, Babu Wani Ciwo Da...

Amfani Da Kuma Illar Magungunan Ƙara Ƙarfin Maza (MALE SEX ENHANCEMENT...

0
Tabbas saduwar aure a tsakanin namiji da mace tana da matuƙar muhimmanci a zamantakewar aure. Duk da kasancewar ba ita kaɗai ba ce take...

Matsalar Fata Dake ɓangaren Ido (CONJUNCTIVITIS)

0
Matsala ce dake faruwa ga ido, wani lokacin tana shafar ido ɗaya; wani lokaci kuwa za ta shafi idanuwan, idan har ido ɗaya ya...

Ciwon Suga (Diabetes)

0
Ciwon suga sinadari ne mai matuƙar amfani a jikin mutum. Ana samun sa daga abincin da muke ci da kuma abubuwan da muke sha. Idan...

Ruɗani Game Da Hanyoyin Samun Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali.

0
1. Kuɗi Waɗansu mutanen gani suke yi, ba mai more rayuwa a duniyar nan da samun natsuwa sai mai kuɗi. Shi ne kawai yake iya...

Abubuwan Da Suke Kawo Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali

0
Akwai abubuwa da dama waɗanda suke kawo tabbataccen da dauwamammen zaman lafiya da tabbataccen kwanciyar hankali ga ɗaiɗaikun mutane da ƙungiyoyi, kai har da...

Mene Ne Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali?

0
Zaman lafiya da kwanciyar hankali shi ne burin dukkan ɗan Adam maza da mata; manya da yara musulmi da kafiri babu wani saɓani. Za...

Yadda Ake Addu’ar Samun Lafiya Ga Cututtuka

0
Addu'ar Samun Lafiya - An ruwaito daga A'isha (Radiyallahu Anhu), ta ce; Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya kasance idan mara lafiya ya zo...

Yadda Ake Addu’a Ga Cututtuka Ko Kuma Wata Annoba

0
Addu'a Ga Cututtuka; Wannan kuma addu'a ce da aka ce a dunga karanta ta a duk lokacin da wata annoba ta shigo. Idan har kana...
×

Maraba!

Yi magana da mu kai tsayi ta WhatApps ko a shiga group din mu.

×