Yadda Ake Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza

0
138

A yau zamu koyi yadda ake farfesun dankalin turawa da kaza

Abubuwan da ake bukata

 • Kaza
 • Dankalin turawa
 • Karas
 • Curry
 • Maggi,
 • Thyme
 • Tattasai
 • Tumatir

Yadda ake hadawa:

 1. A fere dankali a yanka kanana,
 2. Sai a wanke kaza a sulalata da maggi,curry,gishiri,thyme, sai a jajjaga tattasai, da tumatir
 3. Idan ya sulala sai a zuba yakkaken karas a zuba dankalin shima a juya har zuwa lokacin da zaiyi, Wannan girkin anfi yi da safe domin ai break da shi.

Domin sanin yadda ake creepes da vegitable danna nan