Yadda ake yin kantun gana

0
380

Barkanmu da sake kasancewa acikin shirinmu na GIRKE GIRKEN WikiHausa wanda muke koyarda ƙayatattun abinci namu na gida Najeriya da kuma na ƙetare, tareda bayani akan lafiyarsu cikin harshen hausa a saukake tare dani Hafsat Shettimah. A yau zamu koyar da yadda ake yin kantun gana ku biyoni a sannu domin mu koya tare……

Ko kun san:- zaki ringa yin kantin gana a gida kina siyarwa yara. Hanyar samun ficika da kwabo.

Abubuwan Bukata

  1. Gyada
  2. Sugar
  3. Citta

Yadda ake hadawa

  1. A tsince gyada a gyara sannan a dakata sama sama kar tayi laushi
  2. A zuba sugar a tukunya sai a dora wuta idan ya narke sai azuba gyada ayi ta juyawa sai yayi golden brown. A sauke a yayyanka qanana.

Domin koyan Yadda ake hada hallaka kwabo danna nan