Yadda Ake Kulle Post Din Da Bai Dace Aganshiba A Facebook (Hide Post)

0
1128

 

Yau zamu koyarda yadda zaka goge post din da baka son ganinshi a Facebook, sau dayawa mutane suna turo hotuna ko bidiyo wadanda busu dace ka kallesuba kuma karasa yadda zakai ka gogesu.

Tayaya zaka boye ko kagoge post din (hide)

1. Kashiga Facebook dinka sai kaje daidai post din da kakeson gogewa (hide) daga sama bangaren hannu dama zakaga dugo guda uku ajere kamar haka sai ka tabasu

2. Bayen ka tabasu zakaga wasu rubutu sunfito kamar haka.

3. Sai kataba inda ka rubuta I don’t want to see this zakaga wasu rubutu sunfito kamar haka.

4. Sai kataba Indi aka rubuta hide post bayan ka taba shikenan zaka daina gani wannan post din.

Idan kuma wanda yayi wannan post din dama yasabo turo abubuwa marasa ma’ana zaka iya kulle post dinshi duka tayadda bazaka kara ganin wani post dinshi a cikin account dinka na Facebook ba, kakula sosai bayan inda aka rubuta hide post akwai wasu rubutun a kasa, kula sosai zakaga in da aka rubuta hide all form Ibrahim Ali

Idan kataba wajen shikenan duksanda yayi post bazaka rika ganiba. (Kukula inda aka rubuta Ibrahim Ali shiyake nuna shine yayi post din)

Kar kuji komai wajen yin tambaya akan abinda baku ganeba kusani saboda ku mukeyi.

BAR AMSA

Please enter your comment!
Please enter your name here