Yadda Ake Soyayyen Dankalin Hausa Da Miyan Kwai

0
1150

 

Dankali na da matukar amfani a jikin dan dam alabashshi ma da ya kasance an hada shi da kwai, zai yi dadi wajen ci ga matukar amfani a jikin mutum.

Soyayyan dankalin hausa:

Abubuwan da ake bukata

Dankalin Hausa

Gishiri & maggi

Citta & kanunfari

Mai

Yadda ake haɗawa

A fere dankali a yanka shi dogaye ko round a wanke shi a tsame shi a barbaɗa gishiri

A dora mai a kan a wuta yai zafi a yanka mishi albasa idan tayi ja sai a zuba dankalin idan ya soyu za a ga yayi ja, in kuma farar suya ce za a sa cokali mai yatsu a caka idan yayi baza a ji garas -garas ba to ya soyu sai a tsame shi a haka har a gam

Miyar kwai

Abubuwan da ake buƙata

Kwai(egg)
Tomato
Attaruhu
Onion
Mggi & salt
Kanunfari & citta
Mai

Yadda ake haɗawa

A yanka albasa, attaruhu, da tumatir amma dan kadan,
A zuba mai a wuta idan yayi zafi sai a yankakken kayan miyan nan a ciki a soyasu, sai a sa dakakken citta da kanunfari a zuba,
Sannan a fasa ƙwai a kada a ƙwara a kan soyayyen kayan miyan nan sai a juya idan tayi sai a sauke

 

BAR AMSA

Please enter your comment!
Please enter your name here